kasafin kudin Najeriya ya sha Kai kawo | Siyasa | DW | 05.05.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Siyasa

kasafin kudin Najeriya ya sha Kai kawo

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yi ta mayar da kasafin kudin kasar na 2016 ga majalisa sakamakon rashin amincewa da gyare-gyaren da 'yan majalisa suka yi a ciki.

Saurari sauti 03:12
Now live
mintuna 03:12

Rahoto kan kace-nace kann kasafin kudin Najeriya

So da dama majalisa ta amince da kasafin kudin 2016 tare da mikashi ga shugaban kasar Najaeriya, amma kuma Muhammadu Buhari ya yi ta mayarwa domin a cire duk wani kudi da aka kara ba tare da dalili ba..

DW.COM

Sauti da bidiyo akan labarin