1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Sauya ranar demokradiyya a Najeriya

Suleiman Babayo MNA
June 13, 2018

Canja ranar bikin demokradiyya a Najeriya daga 29 ga watan Mayu zuwa 12 ga watan Yuni. Saurari Farfesa Mamman Lawan Yusufari shugaban bangaren sashen shari'a na Jami'ar Bayero da ke Kano don jin karin bayani.

https://p.dw.com/p/2zUvI