Karfin soja da makaman Koriya ta Arewa | Duka rahotanni | DW | 05.07.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Karfin soja da makaman Koriya ta Arewa

A shekarun baya duniya ba ta dauki karfin sojan Koriya ta Arewa da mahimmanci ba amma bisa nasarar gwajin makami mai linzami da ke cin dogon zango na nuna cewa karfin sojan Pyongyang na habaka.