Karfafa dangantaka tsakanin Jamus da Afirka | Siyasa | DW | 13.10.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Siyasa

Karfafa dangantaka tsakanin Jamus da Afirka

Angela Merkel da Frank-Walter Steinmeier sun yi rangadin wasu kasashen Afirka a wani mataki na inganta huldar dangantaku da nahiyar Afirka.

A matakai daban-daban, a farkon watan Oktoba Shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel da ministan harkokin waje Frank-Walter Steinmeier sun yi rangadin wasu kasashen Afirka don karfafa dangantaka da nahiyar. Hakazalika Merkel ta karbi bakoncin Shugaba Idris Deby na Chadi a birnin Berlin.

DW.COM