1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Karayar tattalin arziki da farfadowarsa

Ahmed Zainab MohammedMarch 8, 2017

Shin me ake nufi da karayar tattalin arziki, kuma ya ya za'a farfado da shi? Dr Muhammad Muntaqa Usman masanin tattalin arziki a Jami'ar Ahmadu Bello da ke Zaria a Kaduna- Najeriya ya amsa wannan tambaya.

https://p.dw.com/p/2Yprr