1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Kasashe na tattauna fara aiki da yarjejeniyar sauyin yanayi

November 7, 2016

Kwararru da masana kan sauyi yanayi daga kasashe kimanin 200 sun hallara a Marrakesh na kasar Moroko domin nazari da kuma aiwatar da yarjejeniyar da aka cimma a birnin Paris kan sauyin yanayin.

https://p.dw.com/p/2SHdo

Sakataren Janar na Majalisar Dinkin Duniya Ban Ki-moon ya nuna karfin gwiwa kan cimma burin da ake bukata wajen taron musamman kan sauyin yanayi bayan nasarar da aka samu ta fara aikin da yarjejeniyar birnin Paris.