1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Kalubale game da yaki da cutar Kwalara a Yemen

Zainab Mohammed Abubakar
November 10, 2017

Hukumar kula da lafiya ta duniya ta yi gargadin cewar toshe hanyoyin shigar da kayan agaji cikin Yemen da Saudiyya ta jagoranci yi na barazana ga kokarin shawo kan cutar Kwalara a kasar

https://p.dw.com/p/2nQyP