1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Kalaman Saraki kan IPOB ya tada kura a majalisa

Uwais Abubakar Idris
September 26, 2017

Batun kalaman da shugaban majalisar dattawan Najeriya Bukola Saraki ya yi a kan ayyana kungiyar masu ikirarin kafa kasar Biafra na ci gaba da tada kura a majalisa.

https://p.dw.com/p/2kjpA