Kai ma kana iya zama zakaran duniya! | BATUTUWA | DW | 02.06.2010
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

BATUTUWA

Kai ma kana iya zama zakaran duniya!

default

Kuna so ko kuma kuna rayuwa da kwallon kafa? Kuna murna idan kun ci kuma kuna bakin ciki idan kun sha kaye? Kuna son ku ja hankalin sauran mutane a duniya ga abin da kuke matukar sha’awa don ku shaida gasar cin kofin kwallon kafa na duniya a shekarar 2010. Kuna sha’awar kwallon kafa?

To kayanku ya tsinke a gindin kaba: Ku tabbatar da fahimtarku game da kwallon kafa ko ilhaminku kana ku nuna masaniyarku a gasar da Deutsche Welle ta shirya ga masu hasashe na kasa da kasa! Ku fuskanci wannan kalubale kana ku shiga gasar babbar gamaiyar masu hasashe na cin lambar „Zakaran Duniya na masu Hasashe“.

Karin shafuna a WWW