José Eduardo dos Santos: Shugaban Angola mutu ka raba | Duka rahotanni | DW | 29.04.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Siyasa

José Eduardo dos Santos: Shugaban Angola mutu ka raba

Tun lokacin samun 'yancin kai har ya zuwa yanzu, a Angola shugaba daya ne ke yin mulki. Tun a shekara ta 1979 José Eduardo dos Santos ke yin mulki. Sai dai ya ce ba zai yi takara ba a zaben shekara ta 2017.