1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Jamus: Za a rantsar da sabuwar gwamnatin kawance

Abdourahamane Hassane
March 12, 2018

Jam'iyyar CDU ta Angela Merkel da abokiyar tafiyarta ta CSU da kuma jam'iyyar SPD sun saka hannu a kan yarjejeniyar kawance don kafa sabuwar gwamnati.

https://p.dw.com/p/2uCfl
Deutschland Unterzeichnung Koalitionsvertrag
Hoto: picture-alliance/dpa/AA/E. Basay

Angela Merkel da Jagoran CSU, Horst Seehofer da kuma mukadashin shugaba SPD Olaf Scholz, sun rataba hannu a kan kudin yarjejeniyar mai shafi 177. Shugabar gwamnatin jamus Angela Merkel wacce ta ce a wannan mako za a  rantsar da sabuwar gwamnati, ta ce tana fatan ganin gwamnatin ta samu nasara.