1. Inhalt
 2. Navigation
 3. Weitere Inhalte
 4. Metanavigation
 5. Suche
 6. Choose from 30 Languages

Labarai

Jamus ta bayyana rashin gamsuwarta da amsar da Iran ta bayar

Jamus ta hade da Amurka da wasu kasashen turai wajen mayar da martani dangane da amsar da Iran ta bayar kann shirin Nuclearnta,dacewa nacewa da Tehran tayi na cigaba da bunkasa sinaran uranium dinta ,zai kawo cikas wajen warware wannan matsala.A hiran da akayi da ita ta gidan talabijin,shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel ta bayyana rashin gamsuwarta da amsar da Iran ta bayar,kann tayin goro da aka mata ,bayan tsawon watanni biyu da rabi.Tace Tehran batayi bayanin cewa zata dakatar da bunkasa sinadranta na uranium kamar yadda suke tsammani ba.Jamus dai na daya daga cikin kasashe shida da sukayi alkawarin sakayya wa Iran,idan harta dakatar da bunkasa sinadran Uranium dinta.
 • Kwanan wata 24.08.2006
 • Mawallafi Zainab A Mohammed
 • Bugawa Buga wannan shafi
 • Permalink http://p.dw.com/p/Bu5n
 • Kwanan wata 24.08.2006
 • Mawallafi Zainab A Mohammed
 • Bugawa Buga wannan shafi
 • Permalink http://p.dw.com/p/Bu5n