1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Jamus: Cin zarafi a jajibirin shiga 2016

Ahmed SalisuJanuary 14, 2016

Wasu mutane da ke da tushe da arewacin Afirka sun ci zarafin mata tare da yin fashi a tashar jirgin kasa da ke birnin Köln na Jamus a bikin jajiberin sabuwar shekara ta 2016.

https://p.dw.com/p/1Hd1g
Deutschland Köln Demonstrationen Pegida Gegendemonstranten
Hoto: picture-alliance/dpa/O.Berg