1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Jamhuriya ta bakwai ta kankama a Niger

November 25, 2010

Hukumomin mulkin soji sun ƙaddamar da Jamhuriya ta bakwai a Niger

https://p.dw.com/p/QIcM
Salou Djibo, shugaban mulkin sojin Niger a tsakiya tare da jami'an diplomasiya na ƙetare a YamaiHoto: AP

A Jamhuriyar Niger shugaban gwamnatin mulkin sojin ƙasar janar Jibbo Salu ya ƙaddamar da sabon kundin tsarin mulkin da ya ɗora ƙasar a kan Jamhuriya ta bakwai. Shugaban ƙasar ya ƙaddamar da wannan sabon kundin ne lokacin wani ƙasaitaccen biki da ya shirya a fadarsa a birnin Yamai.

Mawallafi: Gazali Abdou

Edita: Mohammad Nasiru Awal