1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Iya Mohammed

Iya Mohammed shi ne tsohon shugaban Hukumar Kwallon Kafar Kamaru ta FECAFOOT. Yana kulle bisa zargin almundahana lokacin da ya shugabanci SODECOTON

Ya yi ruwa da tsaki wajen kafa kungiyar Kwallon kafa ta Coton Sport a Garoua. Iya ya shafe shekaru yana shugabancin harkokin wasanni baya ga na masana'antu. Sai dai a 2015 kotu ta yanke masa hukuncin shekaru 15 bisa laifin cin hanci da karbar rashawa.