Iraki: An kashe mutane 20 a kasuwa
November 21, 2017Talla
Jami'an 'yan sanda da likitoci a asibitocin da ke arewacin Iraki sun tabatar da jikkatar fararen 40, inda ake fargabar adadin mutuwar ka iya karuwa sakamakon mumunan raunuka da harin yahaddasa.
Ma'akatar cikin gida a kasar Irak, sun yi Allah wadai da wannan mumunar harin. Babu kungiyar da ta dau alhakin wannan harin, amma yankin ya sha fuskantar zafafan hare-haren kungiyar I S.Sojoji sun gama da kungiyar I S a Iraki