SiyasaInganta dangantaka da GhanaTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasa12/13/2017December 13, 2017Jamus na bukatar fadada huldarta a kasashen Afirka, wannan ya sa aka zabi kasar Ghana a matsayin kasar da za a kulla hulda da ita. Saboda haka ne ma shugaban kasar Jamus Frank-Walter Steinmeier ya yada zango a kasar Ghana. https://p.dw.com/p/2pJbcTalla