illar ma′adinai a kasar Kwango: | Duka rahotanni | DW | 10.05.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Siyasa

illar ma'adinai a kasar Kwango:

Ma'adinan Cobalt da coltan na nan barjak a Jamhuriyar Demukaradiyyar Kwango. Amma rashin tsaron yankin ya dagula komai, ma'adinan suna jawo hankalin mayaka, inda suke haddasa cin zarafi da tashin hankali.