1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Wasannin Bundesliga kai tsaye

October 26, 2016

Sashen Hausa na DW na gabatar muku da wasannin kwallon kafa na lig-lig na Jamus wato Bundesliga kai tsaye ta rediyo.

https://p.dw.com/p/2Rk1i

Bundesliga Radio Kai Tsaye ranar Asabar ma yana dauke da sabon wasa. Abdourrahmane Hassane tare da Yusuf Bala za su kasance da ku kai tsaye da misalin karfe 3:25 na rana agogon Najeriya da Nijar don kawo muku sharhin wasa tsakanin kungiyoyin Hoffenheim da FC Köln.
Za ku iya kama mu a tashoshin abokanan huldan DW a yankunanku, da kuma ta hanyar gajerin zango a kan mitoci 16 | 17570 kHz da mitoci 19 | 15355 kHz

Za kuma a iya sauraronmu kai tsaye ta shafinmu na Intanet lokacin da ake wasan ko kuma a tashoshin abokanan huldar DW da ke a yankunanku a wadannan kasashe:

Najeriya:

Wazobia da Arewa Radio - Kano

Rima Radio - Sokoto

Liberty FM - Kaduna

BRC - Bauchi

Progress Radio - Gombe

Radio Gotel - Adamawa

Unity FM - Jos

Nijar:

Radio Anfani - Diffa, Konni, Maradi, Zinder

Dallol - Baleyara, Dogondoutchi, Matankari, Tchibiri

Garkuwa - Maradi

Fara'a - Dioundiou, Dosso, Gaya

Hadin Kay - Aguié, Dakoro, Magaria, Tagriss

Murya Talaka Filingué - Filingué

Niyya - Konni

Nomade - Agadez, Arlit

Ronkondoum - Douméga

Saraounia - Konni, Madaoua, Maradi, Tahoua

Shukura - Zinder

Tambara - Tahoua

Tarmamuwa - Tessaoua

Té Bon Sé - Tillabéri

Ghana:

Focus FM - Kumasi

Justice FM - Tamale

Union 98.1 FM - Buipe

Zuria FM - Kumasi

Kamaru:

RADIO COMMUNAUTAIRE TIKIRI FM - Meiganga

RADIO SAWTU NGEENDAM - Maroua

RADIO SAWTU LINJILA - Ngaoundéré

RADIO COMMUNAUTAIRE DE MOKOLO - Mokolo

Burkina Faso:

Horizon FM - Fada-Ngourma

Côte d'Ivoire:

Tere FM - Abidjan

Mali:

Foghasss FM 94,6- Bourem

Koukia FM 107.8- Ansongo

Radio Rurale- Ménaka