Hotuna a kan rushewar katangar Berlin | Samun Haɗin Kan Jamus | DW | 06.11.2009
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Samun Haɗin Kan Jamus

Hotuna a kan rushewar katangar Berlin

A ranar 9 na watan nuwamba an cika shekaru ashirin da rushewar Katangar Berlin, wanda ya kai ga sake haɗewar Jamus a shekara ta 1989

default

A cikin waɗannan hotuna ana iya ganin yadda al'amura suka kasance a tsofuwar Jamus ta Gabas da kuma yadda aka kai ga rushe katangar Berlin da sake haɗewar yankunan gabashi da yammacin Jamus a shekara ta 1989.

DW.COM