1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Horst Köhler: Kimar Turai na zubewa a idanun Afirka

Abdullahi Tanko Bala
February 20, 2017

Tsohon shugaban Jamus Horst Köhler ya ce kimar Turai na zubewa a idanun Afirka saboda kura-kurai na siyasa da aka yi, ya na mai cewa Afirka na kara samun kwarin gwiwa da karfin zuciyar taimakawa kansu da kansu.

https://p.dw.com/p/2XuX8