Helmut Kohl - Mutumin da ya kafa tarihi | Duka rahotanni | DW | 30.06.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Helmut Kohl - Mutumin da ya kafa tarihi

Kusan rayuwarsa ta siyasa ta kawo karshe a 1989, amma sai tarihi ya sauya, Helmut Kohl ya yi amfani da wannan dama. Manufar siyasarsa a Jamus da Turai na zama abinda aka gada daga shugaban gwamnatin Jamus na shida.