Harkokin tattali a turai
January 8, 2007Talla
Bisa dukkan alamu zaa samu faduwar farashin man petur cikin yan makonni masu gabatowa.Shugaban bankin turai na Amurka dake birnin London,Mr Holger Schimieding,ya fadaw gidan atalabijin Dw cewa , abirnin New York din Amurka, aranar jumma an samu hawan farashin mai,wanda baa taba samun irinsa ba cikin shekaru daya da rabi da suka gabata.Masani kann harkokin tattalin arzikin ya kara dacewa cikin shekaru 3 da suka gabata,kasashen turai da Amurka sun fuskanci rashindaidaituwa a dangae da tsarin tattali,amma a wannan shekarar ana kyautata zaton daidaituwan lamura.