1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Harkar Ilimi: Fasahar Comfuta da Internet 9

March 18, 2010

Hattara da miyagu da ɓatagari a duniyar internet

https://p.dw.com/p/MW2N
Wasu ɓatagari na amfani da internet don aikata laifuka iri daban daban. Shirin na wannan karo zai faɗakar ne don yin hattara ga irin waɗannan mutane.