1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Harkar Ilimi: Fasahar Comfuta da Internet 8

March 18, 2010

Shiga harkar siyasa ta internet

https://p.dw.com/p/MW24
Amfani da internet don shiga cikin siyasa. Fasahar internet ka iya taimakawa mutane sanin yadda duniya ke kallon ƙasashensu, musamman ƙasashen da hukumomi ke ɗaukan matakan tace labaru