1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Harkar Ilimi: Fasahar Comfuta da Internet 7

March 18, 2010

Waƙoƙi da fayafayen bidiyo a yanar gizo

https://p.dw.com/p/MW1y
Shin yaya za ka iya nemo waƙoƙi da fayafayen bidiyo a shafukan yanar gizo? A cikin wannan shiri za a yi ƙarin bayani game da sauraron waƙoƙi da kallon finafinai a internet.