1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Harkar Ilimi: Fasahar Comfuta da Internet 6

March 18, 2010

Ɗaukar darasi ta hanyar sadarwa ta internet wato eLearning

https://p.dw.com/p/MW1V
Ko da yake ba kowa ne ke iya zuwa makaranta ko jami´a ba, amma fasahar internet ka iya bawa mutane da yawa damar samun ilimi na kasuwanci. Wannan shiri na kashi na shida za a yi bayani kan neman ilimi ta internet