1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Harkar Ilimi: Fasahar Comfuta da Internet 5

March 18, 2010

Internet a matsayin wani makamin binciken kimiya

https://p.dw.com/p/MW0E
A cikin wannan shiri kashi na biyar za a koyi yadda ake amfani da fasahar internet a matsayin wani makamin binciken kimiya da dai sauran aikace aikace na neman ƙarin ilimin zamani.