1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Harkar Ilimi: Fasahar Comfuta da Internet 1

March 15, 2010

Amfani da nau’ra mai ƙwaƙwalwa da fasahar yanar gizo a Afirka

https://p.dw.com/p/MTWM

Shirin Ji Ka Ƙaru zai koyar da duk mai so yadda za a yi amfani da na'ura mai ƙwaƙwalwa domin ‘yan boko da ma duk wanda ke buƙata ya yi bincike ko wani nazari akan abin da ya shafi duniyar mu a yau.