Harin bindi kan dalibai biyu a jami′ar Amurka | Labarai | DW | 21.09.2007
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Labarai

Harin bindi kan dalibai biyu a jami'ar Amurka

Dalibai biyu ne suka samu raunuka daga harsashin bindiga,a jamiar Delaware dake Amurka,ayayinda jamian tsaro ke cigaba da neman dan bindiga dayayi wannan harbi.Sakamakon wannan hari dai an soke koyarwa yau a harabar jamiar,ayayinda dalibai biyun da aka harba ke karban jinya a asibiti,gudan cikin hali matsananci na rauni.An dai bindige daliban ce cikin harabar makarantar da misalin karfe 1 na safiyar yau,ayayinda jamian yansanda ke fatan samun bayanai adangane da wanda keda alhakin harbin bindigan,da zarar majinyatan sun samu saukin komowa cikin hayyacinsu.