1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Labarai

Hari a makarantar Amurka a Jamus

Wasu yan bindiga dadi wadanda baasan kosu wanene ba sun kai harin Bomb a bangaren wata makarantar Amurka dake garin Beit Laheya a yankin arewacin zirin Gaza.Majiyar jamian tsaro na nuni dacewa wadanda suka kai harin sun kai somame harabar makarantar ne da sanyin safiyar yau,inda suka daure masu tsaronta ,kafin su tayar da boma boman da suke dauke dasu,harin daya haddasa gobara a wannanh makarantar.to sai dai babu dalibai a harabar makarantar alokacin da aka kai wannan hari.