Hare-haren ta′addanci a Turai | Siyasa | DW | 24.03.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Siyasa

Hare-haren ta'addanci a Turai

Karuwar hare-hare da kasashen Turai ke fuskanta na sake jefa al'ummomin nahiyar cikin dimuwa.

Wadanda ake zargi da kai harin Brussels

Wadanda ake zargi da kai harin Brussels

Kasashen Turai sun nemi kara hada kai tsakanin hukumomin tsaro a kokarin kawo karshen ayyukan tarzoma da suka zama ruwan dare a kasashen nahiyar, musamman bayan hare-haren da suka auku baya-bayan nan a kasashen Faransa da Beljiyam.

DW.COM

Sauti da bidiyo akan labarin