Hare-haren kunar bakin wake a Afghanistan
January 11, 2017Talla
Hare-haren wadanda wasu 'yan kunar bakin waken suka kai a birnin Kabul da da Helmand da kuma kudancin Kandahar tuni da Kuniyar Taliban ta dauki alhakin kai su.Masu aiko da rahotannin sun ce addadin wadanda suka mutu yana iya karuwa saboda da yawa daga cikin wadanda aka kai a asibiti wadanda suka jikkatan suna cikin wani mawuyacin hali.