Hare-hare a Pakistan | Labarai | DW | 15.07.2007
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Labarai

Hare-hare a Pakistan

Kwanaki 3, bayan murƙushe yan takife, a harabar jan majallacin Islamad, wasu yan ƙunar baƙin wake sun kai hare-hare a arewa maso yammacin Pakistan.

Wannan hari, ya yi sanadiyar mutuwar mutane, a ƙalla 30, mafi yawan su jami´an tsaro

Miniitsan cikin gidan Pakistan, Aftab Ahmed Sherpao, ya danganta wannan al´ammari da rikicin Lal Massajid, wanda ya hallaka mutnae 75 a cikin wannan mako, a birnin Islamad

Ba´ada bayan wannnan hare-hare, ƙungiyoyin kishin addinin Islama, a yankin Waziristan, sun bayana roshewar yarejeniyar sulhu, da su ka cimma tare da gwamnatin Pakistan.

Majalisar Choura, ta wanan yanki ,ya yanke shawara russa yarjejeniyar, a sakamakon dura mikiyar da sojojin gwamnati su ka yi wa jan massalaci.

Sannan majalisar ta ɗauri aniyar shirya sabin hare-hare, tare da tura ɗauki ga yan taliban na ƙasar Afghanistan.