Halin da ake ciki a Pakistan | Labarai | DW | 21.10.2007
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Labarai

Halin da ake ciki a Pakistan

Gwamnatin Pakistan ta sanar da manufofinta na daukan tsauraran matakai a wuraren yakin neman zabe da sauran kamfaign ,adangane da zabe da zaa gudanar a watan janairu.Wannan dai nada nasaba da harin kunar bakin wake ne da aka afkawa da tsohuwar Prime ministan kasar Benezir Buhto dashi ,ayayin yakin neman zabe da take gudanarwa,batu da tace tana sane da shirin wannan hari….

„Bhuto tacetun kafi inzo na samu labari daga gwamnatin pakistanh cewwar,ta samu bayanai daga wata kungiya dangane da cewar ,wasu kinyoyin yan tarzoma guda hudu zasu kai harin kunar bakin wake,bana son ambatar suna wannan kungiya,amma ta masu kishin addini islama ce“