Habasha ta sha fama amma yanzu sai tarihi. | Duka rahotanni | DW | 10.10.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Siyasa

Habasha ta sha fama amma yanzu sai tarihi.

Gwagwarmayar juyin-juya halin 'yan Habasha ta yi sanadiyar kawar da tsarin kwaminisanci, saboda kasa ce da ke bijirewa manufofin kasashen waje sannan kuma harkokin addini yana da tasiri.