Habasha: Cibiyar Gahawa | Duka rahotanni | DW | 29.03.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Habasha: Cibiyar Gahawa

Bonga gari ne da ke kudu maso yammacin kasar Habasha, nan ne ake samun gahawar nan ta Arabica coffee ko da dai wajen bai yi fice ba sosai. A wannan gari ne aka gano gahawa shekaru da dama da suka gabata.