1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Habaka sufurin ruwa a Lagos

August 9, 2016

Sufuri kan ruwaye zai kayo sauyi ga matsalar cunkoson ababen hawa a birnin Lagos, musamman idan aka rage farashin fasinojin za su karu. A Yanzu dai ana shirin bunkasa shirin nan da shekaru uku dake tafe.

https://p.dw.com/p/1JesA