Haɗin kai tsakanin DW da Freedom Rediyo | Zamantakewa | DW | 19.09.2008
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Haɗin kai tsakanin DW da Freedom Rediyo

Hira da Alhaji Umar Dutse shugaban gidan rediyon Freedom dake Kano dangane da dangantaka tsakanin gidan rediyon da kuma Deutsche Welle dake Jamus.

default

Samari da ´yan mata a bakin aikin hada sabon shirin Ji ka Karu a gidan rediyon Freedom, Kano/Nigeria.

Cuɗanya tsakanin Gidan Rediyon Deutsche Welle da na Freedom dake Kano a tarayyar Nigeria na cigaba da ingantuwa musamman ta fannin aiki, inda wannan gidan rediyo dake Kanon Dabo ya ba da ɗakunan shirye shiryensa inda aka haɗa sabon shirin Ji Ka Ƙaru. Ko ta yaya kafar yaɗa labaran na Freedom mai zaman kansa ke ganin wannan dangantaka? Sai a saurari hirar da Rabi Abubakar Gwandu ta yi da Alhaji Umar Dutse Mohammed shugaban Freedom Rediyo dake Kano.