1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Gambiya: Adama Barrow ya cika watanni shida a kan mulki

Salissou Boukari
July 19, 2017

Al'ummar kasar Gambiya na mayar da martani kan kamun ludayin gwamnatin Shugaba Adama Barrow bayan da ta cika watani shida a kan madafun ikon kasar.

https://p.dw.com/p/2gnT3