Gado mai tsatsa: Ra′ayin gurguzu a Afirka | Duka rahotanni | DW | 25.10.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

BATUTUWA

Gado mai tsatsa: Ra'ayin gurguzu a Afirka

Bukin nunin kayan tarihi na Gidan Iwalewa a Bayreuth mai taken "Lamura sun wargaje" daga farkon Tarayyar Sobiet zuwa wargajewar kasashen yammaci, ya mayar da hankali kan alakar Afirka da kasashe masu ra'ayin gurguzu.