Fred Batale yana taimaka wa ′yan uwansa nakasassu | Duka rahotanni | DW | 07.12.2015
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Sauyi a Afirka

Fred Batale yana taimaka wa 'yan uwansa nakasassu

Mai kimanin shekaru 30 a duniya Batale na zaune a kan keken guragunsa kuma da haka ne yake kokarin inganta rayuwarsa. Mutanen da ke fama da nakasa na shan wahalar rayuwa a Yuganda. Galibin su ba su da ilimi saboda babu kayan aiki a makarantu da za su kula da bukatunsu.

A dubi bidiyo 03:07