Firaministan kasar Ethiopiya ya yi marabus
February 15, 2018Talla
Sanarwar ta kara da cewar firaministan ya bayyana cewar daga cikin dalilansa na murabus akwai irin rigingimun kasar da ya yi bakin kokari wajen magancewa amma al'amarin ya ci tura, a don haka ya yanke sharawar sauka daga mulkin kasar don ya zama daga cikin masu nema wa kasar mafita. A kwanakin baya ne dai gwamnatin kasar ta sako daruruwan irsinonin siyasar kasar da su ka jima a garkame a gidajen yarin.