1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Firaministan kasar Armeniya ya sauka daga mulki

Zulaiha Abubakar
April 23, 2018

Gungun wasu sojojin kasar Armeniya sun shiga cikin zanga-zangar da masu kin jinin gwamnatin kasar ke ci gaba da gudanarwa a yau Litini.

https://p.dw.com/p/2wW54
Armenien Proteste
Sojojin kasar ArmeniyaHoto: Reuters/V. Baghdasaryan

Wannan mataki daga rundunar sojojin kasar na kara bude wani sabon babin kara rura rikicin siyasar kasar duk kuwa da cewar a hannu daya rundunar sojojin kasar ta Armeniya ta yi Allah wadai da wannan mataki da wasu daga cikin jami'an ta suka dauka tare da daukar alwashin yi musu horo mai tsanani.