Fatan Alheri a Sabuwar shekara | Labarai | DW | 01.01.2008
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Labarai

Fatan Alheri a Sabuwar shekara

Ayayinda kasashen duniya ke cigaba da bukuwan maraba da sabuwar shekara ta 2008,shugabannin sunyi kira dangane da bukatar samar da zaman lafiya musamman a wuraren da ake cigaba da fuskantar tashe tashen hankula da suka hadar da Pakistan da Iraki da Kenya.An dai wayi garin na yau ne cikin fatan samun cigaban zaman lafiya tsakanin alummomin duniya.A sakon na sabuwar shekara shugaban darikar Kathoilika Paparoma Benedict na i6 jaddada bukatar zaman lafiya yayi tsakanin kasashen duniya.