Farfaɗo da rubutun Ajamin Hausa | Zamantakewa | DW | 04.06.2009
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Farfaɗo da rubutun Ajamin Hausa

Taron nemo hanyoyin farfaɗo da rubutu da karatun Ajami.

default

A kwanakin baya an gudanar da wani babban taro da nufin nemo hanyoyin bunƙasa rubutun Ajami da kuma inganta wuraren adana litattafan Ajami musamman a ƙasar Hausa da ma Afirka baki ɗaya. Wannan taron dai ya samu halarcin malaman jami´o´i da na makarantun gaba da firamare da kuma ɗalibai daga dukkanen ɓangarori na makarantun boko da na allo da dukkan masu ruwa da tsaki a wannan harkar ilimin da aka gada daga kakan kakanni.

Mawallafi: Mohammad Nasiru Awal

Edita: Zainab Mohammed

Sauti da bidiyo akan labarin