1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Fara samun nutsuwa a Maiduguri

Adrian Kriesch | Abdourahamane Hassane
February 21, 2017

Sannu a hankali al'amura sun fara dai-daita kamar yadda suke a baya a Maiduguri fadar gwamnatin jihar Bornon Najeriya, wanda lokaci mai tsayo jihar ta yi fama da hare-haren Boko Haram.

https://p.dw.com/p/2Y0Nb