Faifayen garmaho a ƙasar Hausa | Zamantakewa | DW | 30.11.2008
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Faifayen garmaho a ƙasar Hausa

Tarihin faifayen garmaho a ƙasar Hausa.

default

Al´umar arewacin Nijeriya

Shirin ya duba tarihin faifayen garmaho da tasirinsa wajen ɗaukar waƙoƙin mawaƙan ƙasar Hausa a zamanin baya. Shirin ya kuma zaƙulo wasu fayafayen da aka ɗauka lokacin da fasahar garmaho ke tashe.




Sauti da bidiyo akan labarin