1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Faifayen garmaho a ƙasar Hausa

Mohammad AwalNovember 30, 2008

Tarihin faifayen garmaho a ƙasar Hausa.

https://p.dw.com/p/G67E
Al´umar arewacin NijeriyaHoto: AP

Shirin ya duba tarihin faifayen garmaho da tasirinsa wajen ɗaukar waƙoƙin mawaƙan ƙasar Hausa a zamanin baya. Shirin ya kuma zaƙulo wasu fayafayen da aka ɗauka lokacin da fasahar garmaho ke tashe.