Fafutukar kawar da cin hanci a Laberiya | Duka rahotanni | DW | 15.01.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Sauyi a Afirka

Fafutukar kawar da cin hanci a Laberiya

Jonathan Domah da ke fafutukar yaki da cin hanci a Laberiya karkashin kungiyarsa ta "Cental" ta hanyar amfani da kafofin yada labarai, na taka muhimmiyar rawa wajen rage cin hanci a kasar.

A dubi bidiyo 03:27